Kar kace bata da kyau wannan haka Allah ya halicceta batada za6i, sunanta Sara Ishaya Audu wadda tayi kumaji ta duddurawa manjo Buhari ashariya a lokacin da take kira gareshi daya koma Najeriya yayi jinya a asibitocin gwamnati a wajen gangamin #HarassBuhariOutOfLondon
Tags:
Daga marubata