Ku Dubaman Agogon nan ko Lokaci yayi ???

 


My Skill Today Apr-30-2021


Allah (T)dai yayi umarni cewa mu cika azumi zuwa dare,


(Baqara, aya ta 187)


alqawarin shaidan ne sai ya halakar da dukkan wadanda suka bi shi ta hanyar biyewa son zuciyarsu.


Batun Buda Baki (Shan Ruwa)


Shi kuma Shaidan ya qawata musu cewa su sha ruwa kafin dare don su saba umarnin Mahaliccinsu, kuma sun amsa masa wannan kira nasa da yayi musu da babbar murya.


Kada ku yiwa Annabi (S.A.W.W)qaryar cewa wai shi yayi muku wannan umarni na sabawa Mahalicci, domin Umar Bn Khaddab da Usman Bn Affan sun qaryata wannan tatsuniyar a aikace.


Domin su ba sa shan ruwa har sai bayan sunyi sallar magrib, sabanin yadda ku kuke sha kafin sallar magrib.


(MUWADDA MALIK, babin gaggauta buda baki da jinkirta sahur).


Ko da shike ban san wandanda suka fi yin koyi da Annabi (S.A.W.W)ba tsakanin su da ku Masu Gaggauta Buda Baki .....

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post