Iran ta bayyana asalin mutumin da ke da hannu wajen yin zagon kasa a cibiyar nukiliyar Natanz wanda ya dasa fashewar a madadin #Isra'ila. Reza Karimi ya yi aiki a Natanz amma ya bar ƙasar 'yan kwanaki kafin harin ta'addanci wanda ka iya rikidewa zuwa masifa.
An fitar da wanan sanarwa ne a tashar kasar ta #PressTv, yadda aka ambaci sunansa Cikin wanda ake neman su ruwa a jallo.
Tags:
Labaran Duniya