Inama Iyayen mu, Na Burazun Mu da Sistoci Zasu Kalle mu๐Ÿ‘๐Ÿ‘!!!

 


Da Yawan 'Yan Matan Mu Suna Auren Wanda Ya Shirya ne ba Wanda Suke So ba. Narasa Sanin Dalili.... 


Da Yawan Burazun mu Sukan Dasa dashen Soyayyar Karya a Zukatan Sistoci, Maimakon Su Taimaki da'awa ta Hanyar Gyara Matasan Gari Da Soyayyar Shirme da Karya da Suke Sai ya Zama Daga Matasan Gari Suke koyon yaudara..!!!


 Towai Mike Kawo Hakan???


Da Yawan Gidajen Yan Uwanmu Sistoci Sunabin Al'ada ne fiye da Addini Shiyasa Burazun mu Sukeshan Wuya kafin Aure Wasuma Har su Gagara Auren Saboda Tsawaita Al'adar da Muka Taso Muka Sami Jama'ar Gari Sunayi (Ama) Koda Masoyan Suna Kaunar JunanSu, Sai Auren Ya Gagara Saboda Yanayi..... !!! 



Kila Ko Kunsan da Yawa Al'ada Na Gur6ata tarbiyyar Sistocin mu, Domin ta Wani janibin idan Kabari Nauyin Yarka na Hawa kan Saurayinta Sai Tarbiyyar Gidan ka ta gagareka....



Kayi kokarin bawa iyalanka tarbiya data dace da shari'ah, kasancewar sune wakilanka a Tsakanin Jama'a. Abunda duk sukayi koyine da wasu daga cikin dabi'unka hadi da wanda sukaga Dacewar Hadasu da Wanda suka taso suka tsinta a cikin gidansu....


Ka Guji Yiwa Yarka Auren Dole Da Tursasata Akan Son Wanda Bata so , Tare da Karya Mata Zuciya akan Bin Umurnin ka Ala Dole Akan Mijin da Zaka Zaba Mata, Domin Wannan nasa Mutuwar Auren Yarka Maimakon Asamu Natija Sai hakan ya jawo Faduwa..


Hakika Shi so Gaskiya Ne, Kuma Muntabbatar da Wannan A Zukatan mutum biyu Macce da Namiji, Ina Fatan Kuma Kun Gasgata??  To idan Har mun Gasgata da hakan Kada Muyi Wa 'Yar'yaryen mu Auren Dole, Kuma Mu rushe Al'adar Dake Damun Samarin mu Wadda ke Hanasu Auren 'Yar'yaryen mu Mata Koda Ko Suna Son Junan su....!!!


@Dan Masani ne 08149993999


Barka Da Shan Ruwa

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post