AURI KA GYARA ko AUREN BA'AMIYA Waye ka Cutar Acikin Uku, HARKA ko SISTOCIN namu ko KANKA ???
Kyawo kake nema ko Ilimi ???
Tsafta ko Kuma Gidan Mutunci??
Tarbiyya ko Kuma Kyawawan Dabi'u??
Duba Dawisun Dake Gaban ka Shin da Miye ya Ragu Acikin Wadannan ???
Kabar Ganin Farin Balbela Duk Ranar daka Kamata Ka yanka Cikinta bayada Kyawon Kallo...
Komai Yaudarar Sistocin mu da Halayen su Baikamata Mubarsu ba....
Ko BaHaushe Dakeda Tunanen Na Hadama shi Kadai Cewa Yayi Da Gidan Wani Gara Gidan mu...
@Dan Masani ne 08149993999
👇👇👇👇