#BuhariMustGo| Ranar Asabar da Lahadi 'Za a yi gagarumar zanga-zanga a gidan Abuja, idan kuna Landan, ku shirya' — Omoyele Sowere



A yau ne da misalin karfe 12 da wani abu, Dan rajin kare hakkin bil'adama mamallakin shafin www.RevolutionNow.com nan mai suna Omoyele Sowere ya bayyana wannan magana a shafinsa na Twitter.


Yadda yake gayyatar al'ummar Najeriya mazauna garin London da su fito wannan babban zanga-zanga, domin kaɗa wannan shugaba na Najeriya da ya fita ya bar ƙasar ta london.


Hakan ya biyo, zuwan Buhari garin london ne tun kwanakin baya, wanda takai anyi ta zanga-zanga a kasar London din hadi harda zagaye gidan da ya sauka a can Ƙasar.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post