-Wallahi Tallahi Almajiran Sheikh Zakzaky Kun Rabauta Duniya da Lahaira, Kai dole Na Yaba Muku Ya ku Mafiya Alkhairin Mutane Saboda Kune Shi'atu Ali (as) Na Hakika.
-Wallahi Babu Na biyunku Wajen Gadin gaskiya ko Mai 'Dacinta, Kune Kuke Fadin gaskiya akan Ko Waye, Almajiran Sheikh Zakzaky basa tsoron Kowa Sai Allah ta'ala da Ya Halicce su.
-Almajiran Sheikh Zakzaky Na Hakika basa Saba Umarnin Allah ta'ala da Manzonsa da Ahlul-bait (as), Sanna basa bin Kowa sai Wanda Allah da Annabi Suka ce abi.
-Wallahi Sunfi Kowa Yawan Ibada, Saboda Sune ke da Wulayar Ahalulbait (as) Sannan Sune ke da izzah a idon duk Kafiran Duniya, Babu Wanda Ya kai su tsari a Kan Al'amarin Addini.
-Uwa uba jagoransu Yafi Na Kowa, Sannan Ba'a Basu tsoro da bakin bindiga ko Kuma a yi Musu Barazana da Mutuwa, Wallahi Dukkansu Burinsu a Kashesu akan tafarkin Allah ta'ala, Wallahi sune Suka San asirin Karya gwamnatin Jahiliyar Kasarnan.
-Sannan Sune Suke intazarul fajr (AJ), Wallahi Almajiran Sheikh Zakzaky Kune bakwa Son Zalunci Kuma bakwa Son Mai Zalunci.
-Allah Ya gaggauta dawo Mana da Jagoranmu Sayyid Zakzaky (H) Cikin Izza da Koshin lafiya.
-Don Allah Kar Ku Manta da Dan Karamin Miskini Muhammad Jiddah a Cikin addu'o'inku.
-Muhammad Jiddah Nguru.
Kwarai kuwa
ReplyDelete