WALLAHI IBN KHADDAB BA SHI DA ALQIBLA CIKIN ADDININSA

 


ASHE UBAIDATA BN JARRAAHA AKA SO YIWA MUBAYA'AH KAN KHALIFANCI  ???


@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @


WALLAHI IBN KHADDAB BA SHI DA ALQIBLA CIKIN ADDININSA


A duk lokacin da aka ce an kaucewa gaskiya sai kaga an riqa cin karo da matsaloli ta bangaren maganganu ne ko kuma ayyuka. Da ace an doru kan gaskiya ne da binta da ba za ka sami tufka da warware cikin maganganu ko ayyuka ba. 


Kunsan daga cikin dalilai ko hujjojin da aka kafa wadanda suka zama sune dalilin da suka maida Abubakar ya zama Khalifan farko na rushe da'awar Manzon Allah (S. A. W. W) shine wai ya riqa jan sallah yayin da Annabi (S. A. W. W) ke kan gadon jinya wanda yayi wafati. 


Umar Bn Khaddab shine ya kasance mai fada aji cikin jagororin taron Saqifah, domin shine ya zama mai shigewa gaba kowa ya bi shi. Rashin yardar Ubaidata Bn Jarraaha yayi sanadin hawan Abubakar kan wannan kujera, domin da ya amince da ba za ayi batun Abubakar ba ballantana ma ace ya zama wani abu. 


Ga dai yadda hadisar ta kasance cikin riwayar Sunnah. 


👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼


234- حَدَّثَنَا مُحَمَّدُ بْنُ فُضَيْل ، حَدَّثَنَا إِسْمَاعِيلُ بْنُ سُمَيْعٍ ، عَنْ مُسْلِمٍ الْبَطِينِ ، عَنْ أَبِي الْبَخْتَرِيِّ ، قَالَ : قَالَ عُمَرُ لِأَبِي عُبَيْدَةَ بْنِ الْجَرَّاحِ : " ابْسُطْ يَدَكَ حَتَّى أُبَايِعَكَ ، فَإِنِّي سَمِعْتُ رَسُولَ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ ، يَقُولُ : أَنْتَ أَمِينُ هَذِهِ الْأُمَّةِ ، فَقَالَ أَبُو عُبَيْدَةَ : مَا كُنْتُ لِأَتَقَدَّمَ بَيْنَ يَدَيْ رَجُلٍ أَمَرَهُ رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ أَنْ يَؤُمَّنَا ، فَأَمَّنَا حَتَّى مَاتَ " .


Muhammad Bn Fudhail ya bamu labari, Isma'il Bn Sumai'i ya bamu labari daga Muslim Al-Badini, daga baban Bukhtariy yace : Umar ya cewa Ubaidata Bn Jarraaha; 


" KA SHIMFIDA HANNUNKA HAR NAYI MAKA MUBAYA'AH, DOMIN NAJI MANZON ALLAH (S. A. W. W) NA CEWA,  " KAINE AMINTACCEN WANNAN AL'UMMA. "


Sai Abu Ubaidata yace, " Ban kasance mai gabata a gaban mutumin da Manzon Allah (S. A. W. W) ya umarce shi da ya jagorance mu (a sallah) ba, kuma ya jagorance mu har ya mutu. "


Cikin wannan hadisi za mu fahinci cewa ashe bisa fahinta irin ta Umar Ubaidata Bn Jarraaha ne ya cancanci Khalifanci domin shine amintaccen al'ummar Annabi (S. A. W. W). Kun san wanda yafi kowa aminci kuwa shi yafi cancanta da jagorantar al'umma.



A hadisi na gaba kuma Umar na nunawa ne cewa ai Annabi (S. A. W. W) bai Khalifantar da wani wanda zai jagoranci al'umma a bayansa ba. 


Ku biyo mu don ganewa idanuwanku. 


👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼



290- حَدَّثَنَا حَدَّثَنَا مُحَمَّدُ بْنُ بِشْرٍ ، حَدَّثَنَا هِشَامُ بْنُ عُرْوَةَ ، عَنْ أَبِيهِ ، عَنِ ابْنِ عُمَرَ : أَنَّ عُمَرَ قِيلَ لَهُ : أَلَا تَسْتَخْلِفُ ؟ فَقَالَ : " إِنْ أَتْرُكْ ، فَقَدْ تَرَكَ مَنْ هُوَ خَيْرٌ مِنِّي : رَسُولُ اللَّهِ صَلَّى اللَّهُ عَلَيْهِ وَسَلَّمَ ، وَإِنْ أَسْتَخْلِفْ ، فَقَدْ اسْتَخْلَفَ مَنْ هُوَ خَيْرٌ مِنِّي : أَبُو بَكْرٍ " .


Muhammad Bn Bishri ya bamu labari, Hishaam Bn Urwata ya bamu labari daga babansa daga Ibn Umar cewa :


Lalle an cewa Umar;  " Yanzu ba za ka Khalifantar da wani ba  ?"


Sai yace; " IDAN NA BARI (ban Khalifantar da wani ba) AI WANDA YA FINI ALKHAIRI MA YA BARI (wato Manzon Allah (S. A. W. W).  IDAN KUWA NA KHALIFANTAR, AI HAQIQA WANDA YA FINI ALKHAIRI YA KHALIFANTAR (dani) , SHINE ABUBAKAR  ."


        (MUSNAD-AHMAD)


Yanzu dan Allah mai irin wannan aqida ina wata alqibla gare shi ta muslimci  ?


Daga wakilanmu na Bauchi zone. 


Tare da ✍🏼Ado Isah Guda.


       (08137925034)


31st March, 2021/ 18th Sha'aban, 1442.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post