Vedio:-Sabon Firm din I.M PRODUCTION Mai Dogon Zango Mai Suna (MADUBI) Yaja Hankalin Al'ummar Nigeria da Wajenta Daga Fara Haskashi !!!


 Wannan fim din Ana Haska shi ne A  IM HAUSA TV

Dake YouTube, Amfara Haska Shirin ne tun  Bayan Sati Uku da Suka Wuce Inda mutane Basu Ankara ba sai A Wannan karon Inda Aka Saka Zango na Hudu...


Kalli Shirin Yanzu Yanzu Basai Anjima ba Ayau!!

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post