_______________________
fatimaboutique.fh@gmail.com
______________________
Yau Litinin 15/08/1442 yayi dai dai da ranar hauhuwar Imam Mahdi (A F) da kuma jagoran Harka Islamiyyah a Nigeria Maulana Shaikh Ibraheem Ya'aqoub Zakzaky (H). Bisa wannan ne yan uwa Musulmi Almajiran Shaikh Zakzaky na garin Shinkafi wanda Malam Qaseem Shehu Shinkafi ke jagoranta suka fito Muzahara.
Wannan rana ce Shaikh Zakzaky ke cika Shekara 70 a duniya.Kuma a dai dai wannan lokaci Gwamnatin Azzalumi Buhari na ci gaba da zaluntarsa.
A lokacin da muke murnar cikar Malam Shekaru 70 a duniya,Muna ci gaba da jaddadawa Gwamnatin Azzalumi Buhari ta bi umurnin kotu ta saki Shaikh Zakzaky.
Zuwa yanzu Muzahara na tafiya lafiya cikin tsari da lumana.
Kalli Hotuna a kasa
#Zakzakt@70
#FreeZakzaky
#FreedomforZakzaky