Kalli Gagarumar Kyautar Haramin Imam Husain AS Izuwa Mutanen Garin Ambar Na Iraƙi!!

 Daga Shafin Imam Hussain

Kammalallen Asibitin Zamani da ya dace da tsarin cigaban duniya da Haramin Imam Husain ya miƙa Kyauta zuwa ga Mutanen Garin Ambar Na Iraƙi wanda aka bude shi yau Juma'a. Asibitin wanda ya ƙunshi aƙalla Gadaje 160 an ƙawata shi da dukkan Na'urori da kayan aikin zamani . Wannan dai shine kwatankwacinsa na 17 Da Haramin ta Samar a Garuruwa Mabanbanta na Iraƙi tun bayan ɓullowar annobar korona.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post