Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Gabduje Ya ce Zaiyi Biyayya Ga Umurnin Kotu Domin Dakatar da Mukabala.
Gwamnan ya Bayyana Haka be ta bakin Kwamishinan Shari'a na Jihar barista Musa Abdullahi Lawal
Barista yace "Wannan Gwamnatin Bata Karya Umurnin Kotu, Saboda Haka Zatayi Biyayya Ga Umurnin Musamman Ganin Kotun tana da Hurumin Bayar Dashi.
Yaci gaba Da Cewa" Ai ba dai-dai bane Ace Kotu Taba Gwamnati Umurni taki bi, Don Haka yanzu Babu batum zaman Mukabala Ranar Lahadi Mai Zuwa.
Tags:
Labaran Duniya