Bayan Kyara Da Tuhumar Hafiz Abdullah Da Akayi akan Wakar Da yayiwa Sayyadah Zahara (sa) ya Sake Yin Wata Wakar !!

Fitaccen Mawakin Yabon Manzon Allah da Iyalan Gidansa Tsarkaka Wanda akafi sani da Hafiz Abdullah, Ya Saki Wata Waka a Shekarun Baya Wadda akafi sani da Amshi kamar Haka:-

 Shugabar Mata Ce, A'a Shugabar Kowa Ce, Fateemah Zahara Farin Cikin Ma'aikin Allah

Aka kyareshibda Cewa Miyasa yafadi Haka? Yakamata yabar Bayyana Irin Wannan Matsayi ga Sayaddah fateemah, Da Sauran Maganganu Kamar Yadda yake bayyanawa Cikin Wata Sabuwar Wakar Shi Wadda yayi Daga baya Mai Suna "GARKUWAR MATA DA MAZA, 

Ga Wakar ku Sauke a Wayoyin ku gatanan Akasa ku jiwa Kunnuwan ku 👇👇👇👇

Domin Samun Wakokin Wannan Mawakin da ma Wasu Mawakan Dauko Wannan Application din a cikin A cikin Wayarka Yanzu 👇👇👇👇


Kasancewa Damu a Shafin mu na Telgram
👇👇

class="separator" style="clear: both; text-align: center;">
Bayan yakawo Nan sai kaje Wajen Dake da digagga uku Dinnan Inda Wannan Jan Airo din ya nunama Kana Danna shi Zai Kawo ka nan


Sai kaje kan Inda aka Rubuta DOWNLOAD A jikin Rubutun ka Danna shi , shikenan Zai Zata Fara sauka Acikin Wayarka 

Idan Hakan Zai Baka Wahala, kaje Kai Tsaye Acikin Group dinmu na Telegram ka Dauko ta yanzu ga LINK din group Dinnan a kasa


.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post