Tabbas Wannan Application din Yana Canza Maka Background Duk Wanda kakeso Batare da Kasha Wahala ba, Kuma zaka iya Sanya Portrait Wanda ake yayi yanzu a Hotunan Zamani Domin Kara Haske ko Sanya ja ko fari dss, Zaka iya yin komai Dashi Domin Sauke Application din Yanzu Shiga Group dinmu na Telegram Yana Ciki.
Danna Nan 👉 TELEGRAM GROUP
Ka Shiga ka Dauko Application din aciki
To Ayi Mana Afuwa ya Sayyadi, Tsarin Aikin ne a Haka !!
ReplyDelete