Wani Mai Zane Ya Zana Aisha Izzar So Da Sarka Mai Dauke Da Sunan Imam Aliy (as) a Wuyan ta A Matsayin Kyautar Girmamawa
Wani Matashin Saurayi Mai Suna KABIR ALMIZAN YOLA Wanda ya Zana Photon Aisha Najamu Wadda ta Fito a Firm Dinnan na Izzar So A Matsayin Kyautar Girmamawa Saboda Soyayyar da Ta Nunawa Imam Aliy (as) ...
A Satin Nan ne Da Yagabata Jarumar Ta Fitar Da Wani Sabon Bidiyo tana Taya Al'ummar Musulmi Murnar Zagayowar Ranar da Aka Haifi imam Aliy (as) a Shafin Indata na Istgram , Inda Wasu Mabiyanta Abun Bai Masu Dadi ba, Inda Suka dings jifanta da Mabanbantan Kalamai Daga Ciki harda Cewa Ita Yar Shi'a ce Tare Da Nuna Cewa Zasu Unfollow Dinta, Inda Jarumar ta Bayyana Cewa SAI DAN SHI'A KADAI KESON IMAM ALIY (AS) ? amsar Da tagagara Samu...
Tags:
Labaran Duniya