Kwamishinan Addinai na Jahar Dr Muhammad Tahir Adamu baba Impossible ne Ya Bayyana Hakan.
Kwamishinan Yace, Gwamnatin ta amince da wannan Zama, Wanda Za'a Yada shi Kai tsaye a dukkan Kafafen Yada Labarai dake fadin Jahar Kano.
Ya Kuma Bayyana Cewar Za'a Gayyato Malamai daga Wajen Jahar Kano Wadanda Zasu Zamo Masu Sanya Idanu a kan Muqabalar Wacce Za'a Gabatar da Ita a Wani Ke6a66en Wuri da Za'a Tsaro na musamman.
Tags:
Labaran Duniya