ASALLAMU ALAIKUM YAN UWANA MASU DARAJA
YAUMA CIKIN IKON ALLAH MUNA TAFE GAREKU DA TARIHIN MA'ASUMAI GUDA BIYAR
MA'AIKI ﷺ DA KANINSA.IMAMU ALI (AS) DA DIYARSA MAULATI SAYYADA FATEEMA (AS) DA YAYANSA IMAMAI HASSAN DA HUSSAIN (AS)
KASANTUWAR WATANDA MUKE CIKI INSHA ALLAH ZAMU FARA DA GABA NA UKKU INSHA ALLAH
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
🗣USMAN MUHAMMAD ABU FATEEAMA
*MAULATI SAYYIDA FATEEMA (AS)*
*MAHAIFI*
YAR ANNABIN ALLAH MUHAMMAD ﷺ SHUGABAN HALITTU BAKI DAYA
DAN ABDALLAH DAN ABDUL MUTALLLIB
DAN HASHIM DAN ABDU MANAF DAYA DAGA CIKIN ZURIYAR ANNABI ISMA'IL
DAN ANNABI IBRAHIM (AS)
*MAHAFIYA*
MAHAIFIYARTA ITACE NANA KHADIJA YAR KHUWAILID DAN ASAD DAN ABDUL UZZA DAN KUSAIYU.
ITACE FARKON MATARDA MA'AIKI (S.A.W.A.) YA AURA KUMA FARKON MUSLIMTA A HALITTUN ALLAH BISA IJIMA'I
*MIJI*
MIJINTA SHGABAN MUMINAI ALIYU DAN ABU TALIB DAN ABDUL MUTALLIB DAN HASHIM DAN ABDU MANA'F ...
*YAYA*
YAYANTA MAZA DAGA CIKINSU
SHUWAGABANNIN ALJANNAH IMAMU HASSAN DA IMAMU HUSSAIN (AS)
*MATA DAGA CIKINSU*
SAYYIDA ZAINAB DA SAYYIDA UMMU KULTSUM (AS)
ADAGACEMU INSHA ALLAH ...
📝USMAN MUHAMMAD ABU FATEEAMA