Wannan abin dariya da yawa yake, ko da yake bansan yar film din ba. Domin bakallan film nake, Amman wannan abin ban takaicine ace mutum idan yayi murna da ranar da aka haifi Imam Ali ace yaxama dan shi'a wannan wanne irin addini wadannan mutanane suke?
Shin sayyidana Ali an barwa yan shia kenan? Sabo da haka
Indai akan sayyadina Ali ne (KARRAMAL WAJAHAHU WAA RADIYALLAHU ANHU) TO NI MA INA CEWA INA TAYA AL'UMMAR MUSULIMI MURNA ZAGAYOWAR WATAN DA AKA HAIFI SAYYIDANA ALI.
©Habibu Rabiu Nasrallah
Tags:
Labaran Duniya