Yauma kamar kullum anci gaba da fafutuka kwato yanci Jagora da ake gudanarwa kullum cikin garin Abuja, inda Muzahara ta daga Human Rights, dake Maitama Abuja, Muzahara wacce ake kira kira wannan Gwamnati data gaggauta sakin Jagora Harkar Musulunci Sheikh Zakzaky tare da mai daki sa Malama Zeenat.
09/02/2021
AliAssajjad Ibn Taheer
#FreeZakzakyRightNow
Ga wasu Hotunan
Tags:
#FREE_ZAKZAKY