Nayi Takaicin Zagi Da Cin Mutuncin Da Akayiwa Wata Yar Film Me Suna Malama Aisha Dan Kawai ta Taya Musulmi Murnar Zagayowar Watan Da Aka Haifi Sayyadi Ali (As) _Inji Habibu Rabiu Nasrallah.
Inda Yaci Gaba da Cewa:-
"Ina masoya manzan Allah (sawa) da a halin gidansa da Sahabban da suka bishi da gaskiya ya kamata agwan_gwaje wanan yar film da dalleleyar mota, domin farinciki Ranar da aka haifi sayyadina Ali (as) in yaso masu Zaginta da tsine mata su mutu da bakin Ciki.
Inama dai inada Wannan Halin....😭😭??
Ga Sauran masoya kuma ina fatan Zaku mata addua Allah yasa darajan wanna abu da tayi Allah ya bata gidan aljanna ya kuma kareta daga sharrin masu sharri.
©Habibu Rabiu Nasrallah.
Tags:
Labaran Duniya
Shi mai son yin wannan kyautan ya fitar da wani gidauniya mana da jama'a zasu tara abin siyan motan don kar abin ya zama a hasashe ne kawai
ReplyDelete