A yau ne yankin gabas aka gudanar da taron katama agarin kudan dau'kacin yan uwa ne suka halarci wannan katamar da aka gudanar ayau asabar .
Anbuga gasa akan Al.qur ani mai girma kafin aje ga gasar yan fareti suma sanan aka je bisa filin taron da za ayi masha allau taro yayi Kuma anfuda Wanda yazo na farko a fannin al'qur.ani.
Inda Kuma aka Kira Sheikh Abdulhamidu Bello zaria ya bada kyauta ga wadan da suka zo na daya zuwa na uku wadanda suka lashe kyautar shine mutanan funtua ne sukazo na daya 1.
Sanan Kuma bisa tarbiya Sheikh Abdulhamidu Bello yayi tunatarwa bisa yanda tasirin yanda (tahafizun qur.an ) take bada tarbiya da ilimi bisa ga yara Yan fodiyya sabo da nan duk ake samun wadan nan tar'biyar akoyi fareti sanan Kuma akoyar da ilimin al'qur ani.
Sheikh Abdulhamidu Bello ya shelantawa Gwamnati suburtai cewa to burtai yaudai ga Yan shi.a mabiya al.lama Sheikh zakzaky (H) gashi har yanzu suna guda nar da maulud akasar nan Kuma kisa bazaisa adai nayin maulud ba.
Yau agarin kudan kenan wajan taron katamar maulud na SAYYIDa Zahra (a.s.) agarin kudan
Babban bako Sheikh Abdulhamidu Bello zaria
Faruq sani kudan
Kudan media furom
13/2/2021-1442 -1