GOBE NE TARON
KADDAMAR DA LITTAFIN 'MARITAL' A KANO:
A RAYUWAR AURENA: ABIN DA BA ZAN MANTA DA SHI BA!
Shi dai wannan taro mai armashi za a gudanar da shi ne kamar haka:-
RANA: Gobe LAHADI 03-01-2021
LOKACI: Karfe 09:00 na safe.
WURI: Markaz Kofar Waika, Kano.
EVANT: Akwai abubuwa masu armashi da za a gudanar a taron insha Allah.
Kar ka bari a yi wannan muhimmin taro ba tare da kai ba, sai kun zo!!
🌹MARITAL SOLUTIONS 2021🌹