Yin yafiya tushen ɗaukaka daga Allah !!!


 

@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @



IDAN KANA SON 'DAUKAKA KA RIQA YAFIYA GA MUTANE 



Yazo cikin Khafiy, daga Iddati, daga Barqeey, daga Jahmi Bn Hakaam Al-Mada'iniy, daga Sukuniyyi, daga Abu Abdullahi (A. S) yace, Manzon Allah (S. A. W. W) yace, 


" NA HORE KU DA YIN YAFIYA, DOMIN YAFIYA (afwa) BA TA QARAWA BAWA (komai) FACE 'DAUKAKA, KUYI YAFIYA ALLAH YA 'DAUKAKA KU ."


 الكافي عَنِ الْعِدَّةِ عَنِ الْبَرْقِيِّ عَنْ جَهْمِ بْنِ الْحَكَمِ الْمَدَائِنِيِّ عَنِ السَّكُونِيِّ عَنْ أَبِي عَبْدِ اللَّهِ ع قَالَ قَالَ رَسُولُ اللَّهِ ص‏ عَلَيْكُمْ بِالْعَفْوِ فَإِنَّ الْعَفْوَ لَا يَزِيدُ الْعَبْدَ إِلَّا عِزّاً فَتَعَافَوْا يُعِزَّكُمُ اللَّهُ‏[26].


Daga wakilanmu na Bauchi zone. 


Tare da ✍🏼Ado Isah Guda. 


       (08137925034)


1st January, 2021/ 18th Jimada-Ulah, 1442.

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post