Kamar Yadda Zamani Yazo Mana da Chanje tare da Kara Fadada Ilimin Kimiyya , a Yanzu munzo muku Da Sabuwar Hanya mafi Inganci na hada Kyamarar Gaba da Ta Baya a lokaci, Zamu kawo muku Bayanin a Yadda Zakuyi acikin Bidiyo da Zamu Saki a Youtube Dinmu na MA'ASUMAH TV
Amma Kafin Muyi Bidiyon Ku Sauke Application Dinnan Gayanan A Kasa
Mas'udu Dan Masani Shinkafi 08149993999
Tags:
Yanar gizo