Wanda yake neman budi a kasuwacin shi ko kuma yake cikin qunci da damuwa to ya karanta wannan





Ana Karanta Wannan Addu'ar sau 5 Saboda samun kasuwa.


Sannan Idan mutum Yana Cikin Kunci ko damuwa ya Karanta Wannan Addu'ar sau 3, to Allah zai yaye mishi.




,اللهم إني أتوجه إليك بنبيك نبي الرحمة وأهل بيته ، ألذين اخترتهم على علم على العالمين ، اللهم فذلل صعوبتها وحزونتها فإنك الكافي والمعافي والغالب القاهر القادر.



Allahumma Inni Atawajjahu Ilaika Bina Biyika Nabiyirrahmati wa Ahlubaytihi Allazina Iktartahuma Ala ilmin Alal Alamin Allahumma Fazalil Su'ubatiha wa Huzunatiha Fa'innakal Khafi wal Mu'afi wal Galibul Qahirul Qadir.



#FreeZakzaky

#AllahProtectZakzaky



-Daga Zauren:-A'amal Wal Azkar(Dandalin WhatsApp group).

1 Comments


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post