Shahidi bai mutuba kalli wasu abubuwan mamaki gameda Shaheed Muhammad Kabir Ahmad (Kabiru Masaka)


WAKILIN GAWARWAKINMU YAU YANA TARE DASU 😭


Shaheed Muhammad Kabir Ahmad e (Kabiru Masaka) ne Wanda ya shiga ya fita yabi dukkan Mutuwaren dake Abuja har sai da ya gano inda gawarwakin shahidanmu na Ranar Litinin 22 July 2019 kuma ya gano adadinsu kuma ya shiga fafutikar ganin azzalumar gwamnatin nan ta badasu anyi masu Jana'iza, 



duk tare dashi aka shigar da kara kotu kuma akayi nasara, kotu tace hukumar 'Yan Sanda ta Nigeria tabada gawarwakin kuma ta biya diyya, ban mantawa nima na tura masa wasu hotunan shahidan da ake nema ya tabbatar da sunanan,


IKON ALLAH YA WUCE MAMAKI


Yau sai gashi shima an kaishi Mutuwaren a matsayin shahidi wanda aka zalunta aka kasheshi ba tare da laifin komai ba, face dai ya fito neman hakkinsa na ganin an saki jagoransa Jagoran Gaskiya Sayyid Zakzaky (H)


YA ALLAH MUN KAWO KARA GAREKA, YA SARKIN ADALCI MUMA A DUBAMU👏


YA WANDA YA HALAKAR DA FIR'AUNA A RUWA 👏


YA WANDA YA HALAKAR DA QUDDARU MAKASHIN NAQATU SALIHU 👏


YA WANDA YA HALAKAR DA MUTANEN ANNABI NUUH 👏


YA MAN RADDA YUSUFA ILA YA'AQOUBA 👏


ALLAHUMMA AZUMAL BALAAAAAAAAA😭


#FreeShaikhZakzaky 

#YahayaMaigoro 

Zaidu Suleiman

My Name is Zainilabidina Ahmad Suleiman Chief Executive Officer CEO Bz News 24/7. Famous Blogger| Developer | Programmer| Journalist| Consultant |Publisher |. Contact bzglobalservice@post.com Whatsapp+2348133888333

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post