MUNA KIRA DA A GAGGAUTA FITAR DA SU MALAM ZAKZAKY DA MATAR SA WURIN NEMAN MAGANIN COVID-19

 ShinkafiJanuary 22, 2021

MA'ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE

Kasantuwar yanda muka tsinci labarin Rashin lafiyar malama zeenatu agidan yarin kaduna Muna Kira da a Gagauta sakinsu suje sune mi lafiyarsu duk da yanda mukaji yanayin jikin na malama zeena Babu dadi 




Sanan wakilin Yan uwa nagarin jos malam Adamu tsoho jos yayi Kira ga Yan uwa cewa Adage da (addu.oi)  da muzaharori ako Ina burni da kauye  har sai Ansaki jagoranmu Sayyid zakzaky (H)  yaje yane mi lafiyar sa da Shi da Mai Dakinsa malama zeenatudeen  




Sanan shafin ma Ay katar  (MA'ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE) Tana Kira da Babar murya asaki jagoranmu Sayyid zakzaky H da malma zeenatuden suje sunemi lafiyarsu  Abisa zalincin Gwamnati Nigeria take tsare dasu tsawan wani lokaci duk da cewa kotu tace asakesu Basu da wani laifi sanan su Aka zalinta Kuma Abasu Diya suje sune mi inda yayi musu akasar Nan suje su zauna Basu da wani laifi Suka zalumta 





Amm duk da hak Gwamnati Buhari tayi shiru da wannan lamarin  tana bisa tsare da zalumtar da cutar da su har yakai gashi jikin uwar dakin Sayyid zakzaky (h) tana cikin mawuyacin Hali narashin lafiya Mai tsanani 




Yarabi Muna ro konka da Babar murya kaba su Sayyid zakzaky lafiya sanan ka Gagauta ku6utardasu daga hannun fajiran bayi mahukunta Kasarnan 




Muma tawasali da A'imma alhalul baiti (as) kabasu lafiya 




Faruq sani kudan


22/1/2021

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post