MA'ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE
kasantuwar yanda muka tsinci labarin Rashin lafiyar malama zeenatu agidan yarin kaduna Muna Kira da a Gagauta sakinsu suje sune mi lafiyarsu duk da yanda mukaji yanayin jikin na malama zeena Babu dadi
Sanan wakilin Yan uwa nagarin jos malam Adamu tsoho jos yayi Kira ga Yan uwa cewa Adage da (addu.oi) da muzaharori ako Ina burni da kauye har sai Ansaki jagoranmu Sayyid zakzaky (H) yaje yane mi lafiyar sa da Shi da Mai Dakinsa malama zeenatudeen
Sanan shafin ma Ay katar (MA'ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE) Tana Kira da Babar murya asaki jagoranmu Sayyid zakzaky H da malma zeenatuden suje sunemi lafiyarsu Abisa zalincin Gwamnati Nigeria take tsare dasu tsawan wani lokaci duk da cewa kotu tace asakesu Basu da wani laifi sanan su Aka zalinta Kuma Abasu Diya suje sune mi inda yayi musu akasar Nan suje su zauna Basu da wani laifi Suka zalumta
Amm duk da hak Gwamnati Buhari tayi shiru da wannan lamarin tana bisa tsare da zalumtar da cutar da su har yakai gashi jikin uwar dakin Sayyid zakzaky (h) tana cikin mawuyacin Hali narashin lafiya Mai tsanani
Yarabi Muna ro konka da Babar murya kaba su Sayyid zakzaky lafiya sanan ka Gagauta ku6utardasu daga hannun fajiran bayi mahukunta Kasarnan
Muma tawasali da A'imma alhalul baiti (as) kabasu lafiya
Faruq sani kudan
22/1/2021