MA`ASUMA NIGERIYA NEWS
A ranar lahadin data gabata ne naje garin zaria wajan wani Taro Damukayi Sai Hanya ta hadani nabiyo tawajan (Hussainiyya baqiyatullah zaria) Sai Naga Yan da Hussainiyya take A yanzu sai natsaya na kalleta na ce hasbunallahu wani.imal wakil Anan wajan muke yin Ibadunmu ko wanne lokaci Amma yau anwayi gari Hussainiyya ita ce Abaje haka duk Ciyayi suncikata Ga qazanta kalala da na lekata sai Naga inda Sayyid zakzaky (H) yake Zama wasu irin bishiyoyine Awajan sanan inda Kubaran imam husaini [as] yake wato inda ake dura tutar Labbaika ya Hussain Shima wasu irin bishiyoyine Awajan
Duk da cewa Abaya wannan Muhali Ashi muke haduwa wajan yin ibada da yanda jagoranmu yake yimana jawabai da munasubobi da ban da ban Akanyi
Maulud..Ashura . Yaumu shuhada jawabin Nahalubaga da sauran jawabai da munasubobi wadanda ake yin su Akowace rana waje da Yan uwa musulmi Almajiran Sayyid ibrasheem zakzaky (H) maza da Mata suke Halarta sabo da jin abunda akayiwa imam husaini (as) da irin zalincin da Akayiwa SAYYIDa Zahra [as] da mujinta da sauran Ahalinta gaba daya
Amm yau ni Hussainiyya baqiyatullah Wada ake kirana da baban matsayi da Amsa suna Mai daraja
Haka zalika sabo da zabar zalumci na Gwamnati Nigeria ta Criminal buhari Na Alanne Da wani Dan baranda washi Burtai Suka rusani sanan Suka kashemin Al.umar da suke zuwa waje na suna yin ibada Ako da yaushe
Ni Hussainiyya baqiyatullah Nice wada dabobi da bandaban suke zuwa yin ibada sanan suke hutawa acikina sanan sukanyi tas'Bishin da salati Duk acikina Anwayi gari Anrusheni
Sannan yanda nakara ganin Hussainiyya Sai nakalli Abunda ya faru da iyalan gidan manzo Allah (s) A filin Karbala da irin Masa ib da suka fuskanta sai nace haka hanyar take dama tun. usuli Tagaji haka hanyar
Sanan Ina Kira ga Gwamnati Buhari Data gagauta sakin jagoranmu Sayyid ibrasheem zakzaky (H) Da Mai Dakinsa Malam zeenatuden Da sauran Yan uwa da suke tsare kusan shekara 5
Sanan Ina Kira ga Yan uwa na musulmi Yan #NIGERIA Da sufashin cewa Sayyid zakzaky H Shi ne mafitarsu A wannan nashiyar ta mu sanan sugayawa Gwamnati Nigeria Tayi gagawar sakinsa
#freezakzaky Crimel Buhari #freeummazeenatudeen El.rufa.i
✍️ Faruq sani kudan
10/1/2021
Tags:
Labaran Duniya