A Yau Litinin 18 Jan 2021 Daya Daga Cikin Rassan Masu Isar da Sako ta Hanyar Dirama ko Muce Wasar Kwaikwayo da Akafi Sani da (I.m Production Shinkafi) Sun Shirya Gagarumin Maulodin Imam Hassan Al'assakary (as) Jikan Manzon Allah na sha Daya 11 Wanda Aka Gabatar a Muhallin Gabatar da Taruka na Yan uwa Musulmi a Garin Shinkafi da Misalin karfe 4:00 na Yammacin Yau inda aka kammala 6:40 Bayan Kammala Jawabin Mlm Qaseem Shehu Shinkafi.
Jawabin nanan Tafe Cikin Audio Da Vedio da Zaku Sama A MA'ASUMAH TV A youtuber ko kuma a Wapsite dinmu da Yardar Allah.
Tags:
Daga marubata