Hotuna: Jami'an tsaron Najeriya sun afkawa Muzaharar Free Zakzaky (H) a area 2 Shopping Complex


Daga Sa'id Haruna


Jami'an tsaro sun afkawa Muzaharar Free Zakzaky (H)da mai dakinshi malama Zeenatuddeen a Area 2 shoping complex, adai dai lokacinda Jami'an tsaro ke ruwan tiyagas da harsasai masu rai suko Rijal kabbara da gunjin Free Zakzaky(H) kawai kakeji yan uwa sun samu sabaty Jami'an tsaro sunkunyata mutanen gari nata tsinewa Gwamnatin Criminal Buhari.


Idan ba'a mantaba Gwamnatin Criminal Buhari da bata san hakkin dan adamba takashe Al-majiran Sayyid Zakzaky (H) sama da 1000 a Zariya ciki harda 'ya'yan Sayyid Zakzaky (H)6 kuma suna tsare dashi bisa zalinci inmunfito munce Free Zakzaky su bude mana wuta zalincin ya isa hakafa


'Yan uwa a kwararo Abuja ko a taimaki 'yan Abuja Struggle da kudin motar fita ko da addu'a kar muzama cikin masu jifarsu da Sheri,


Allah yabamu sabaty nasara ko Shahada.

#Criminal_Buhari_Free_Zakzaky_dole

07/01/2021







 

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post