Har yau zuciya da idaniya basu bar kwalla ba !!!

 


MA'ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATES


Azzaluman Hukumar ma hukunta tana tsare da Jagoranmu Sheikh Ibrasheem zakzaky (H) Duk da umarnin da kotu ta Basu na cewa susaki Sheikh zakzaky H Da Mai dakinsan malma zeenatuden Basu da wani laifi Su.aka zalumta sabo da Haka kuto ta wankesu Basu dawani laifi 


Sanan bayan kotu tace asakesu Kuma Abasu Diya Amm Gwamnati Buhari tayi shiru da wannan lamarin   


Duk da cewa Doniya tasani mu.aka zalumta sanan aka kashe mu sanan Kuma Aka kashewa jagoranmu ya'yya Har Guda uku 3


Aka kashe Masa Almajirai fiye da mutum 1000 Amm mutananmu Yan Arewa Babu wani Abu da suka nuna da wanann zalumcin da Gwamnati Nigeria Tayi Mana hata ga malaman qasarnan Suma sunyi shiru sunkasa cewa komai  


Sanan bayan waki.a Gida Jan redio suka dinga yada farfa ganda ta banza da yofi da muyagun malamai Yan farfagandar Gwamnati suna cewa mabiya Sheikh zakzaky zarafi Amatsayinsu na musulmi 


Sanan Aka dunga korai daliban Sayyid zakzaky ( H) Amakarantu da Gidajen haya Anayimusu kora ta mutulci da wulakancin Duk sabo da suna bin bayan Sayyid zakzaky H ne 


Sabo da antsarewa wani hanya waishi Tukur Yusuf murtai la ananne Duk da Haka Bayan waki.a gaskiya ta baiyana ....sanin kowa ne Anji muryar Yariman saudiya yayi bayani akan cewa su sukasa akayi ta addanci zaria duk duniya taji wanann maganar da yayi Amm Kuma Al umam sunyi shiru sai dai kalilanne kawai suke jajintamana 


Kusan shekaru 5 kenan jagoranmu Sayyid zakzaky H Yana tsare Damai dakinsa Malam zeenatuden 


Allah kagagauta kwatomana jagoranmu kaqaramasa lafiya 


#freezakzaky crimel Buhari freeummazeena Animel el rufa.i


Faruq sani kudan ✍️

6/1/2021

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post