A yau Assabar fulani almajiran Shaikh Zakzaky(H) sun gudanar da gagarumin Maulidin Manzon Allah(S) a tsakiyar birnin Daura, a fadar Sarkin Daura. Maulidin ya ɗau baƙuncin fulani da sauran Yan'uwa musulmi daga sassa dabam-dabam na kasar nan inda daga karshe Malam Yakubu Yahaya ya rufewa da jawaban rufewa.
#FreeZakzaky
#FreedomForZakzaky
Ga tsarabar hotuna