Duk Wanda Ya manta Facebook Pasword Dinsa To Dan Masani Zai Dawo Masa Yanzu.


Duk wanda Ya Manta Pasword Dinshi Na Facebook kai bama  Na Facebook kadai ba ko wane Iri, 


Amma da Sharadi, Ya Zamana Wayar Da kake Tare Da Ita Kataba  aza Facebook din akanta ko Account din da kamanta Pasword dinshi,!!!

Kuma Ya Zamana  kuma wayar Tana da Gmail, ko Email, Ko Yahoo, Dss??


Damai  wannan Sai Yama Wakilinmu Mas'udu Dan Masani Shinkafi  magana Ta whatsapp A Wannan Number 08149993999


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post