YAU MA SUN BUDE WUTA KWANA 4 A JERE FREE ZAKZAKY (H) YADAGA DAGA AREA 1 ABUJA
Daga Sa'id Haruna
Sun harbi dan uwana musal kazim Daga Dutsin-ma
Yauma sun sake bude wuta, ruwan wuta kwana 4 ajere sunharbi 'yan uwa aciki kwana biyu da suka wuce daya malam kabiru masaka yayi shahada dayakuma da harbi a karlfarshi kwana 2 suna hannunsu
To yauma sun kara Bude wuta bamusan adadin wadanda suka harbaba ko sukayi shahadaba
Hakan baihana Zazzafar muzaharar Free Zakzaky (H) damai dakinshi malama Zeenatuddeen tadaga daga Area 1 Abuja ba, 'yan uwa Al-majiran Sayyid Zakzaky(H) 'yan Abuja Struggle sunfito cikin izzah mazansu da matansu da masu raunukan harbi sun sake fitowa suna bayyanama duniya irin yadda Gwamnatin Criminal Buhari,
Ta kashe maza da mata da kananan yara Al-majiran Sayyid Zakzaky (H) Sama da 1000 a Zariya kuma tayi masu kabarin bai daya. san nan sunacigaba da tsareshi shida mai dakinshi malama Zeenatuddeen cikin matsanan ciyar rashin lafiya muna kira da a gaggauta sakin Jagoranmu Sayyid Zakzaky (H).
#Criminal_Buhari_Free_Zakzaky_dole
28/01/2021
Kalli Hotunan yanda muzaharar ta wakana a Abuja Yau Akasa: