Daga Abdullahi uthman illela
Wasiqata ga matasan harka islamiya shine
Ko wani matashi ya tabbatar chewa fafutukar Neman enchin jagora sayyid zakzaky wajibine A kansa kamar yadda sallah ya zama wajibi Akansa
Tabbas Yanzu a harka islamiya babu wani Abu da ya zama wajibi kuma ya zama Dole Muyi kamar fafutukar Neman enchin jagora sayyid zakzaky
Ammah yanzu naga wasu matasan basusan chewa fafutukar Neman enchin jagora wajibi bane akan Duk wani dan uwa Wanda ya Amsa kiran jagora sayyid zakzaky kasatan matasan harka islamiya
Kaje ka zauna kayi wa kanka karatun ta nutsu kayi tunani meye yanzu zakayi a duniya Wanda yafi fafutukar Neman enchin jagora muhimman chi
Idan kana tunanin zakayi karatu karatun yayi maka Amfani bayan babu jagora sayyid zakzaky to kana yaudaran kanka ne babu wani irin karatun da zakayi Wanda zai maka Amfani bayan babu jagora tabban kaje kayi tunani dan uwa
Idan kana tunanin zaka nemi kudi kayi kasuwan chi chikin lapiya bazaka taba yin kasuwan ka a lapiya ba matuqar babu jagora sayyid zakzaky Dan uwa
Kawai yanzu ka bar wani kame kame ka fito kazo Abuja struggle Don Neman enchin jagora
Babu wani jin dadin Da zakayi bayan babu sayyid zakzaky Ammah zakaga dan uwa babu ruwansa zai chi yasha yaje inda yake so Ammah baya tunanin halin da jagora yake chiki
Wallhi tallahi sabo damu sayyid ya shiga lahin daya Ke chiki
'Yan uwa na matasa wajibine kamar yadda sallah ya zama wajibi akan Wanda ya balaga haka Neman enchin jagora ya zama wajibi akan mu
Kaje ka duba rubutuna idan akoi na dauka ka dauka idan babu ka bar rubutun a wajen
Kayi hakuri Idan kaji haushin rubutun nawa Abuja na qira don Neman enchin jagora sayyid zakzaky
Allah ka fito mana da jagora sayyid zakzaky da mai dakin sa Malama zeenatuddin zakzaky
Abdullahi uthman illela