@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @
A yau asabar 2th January, 2021/ 19th Jimada-Ulah, 1442 'yan'uwa almajiran Sayyid Zakzaky (H) na garin Ningi dake jihar Bauchi suka gudanar da Muzaha na qara jaddada rashin amincewarsu da cigaban riqe Jagoranmu bisa zalunci daga Gwamnatin Nigeria.
Ga wasu daga cikin hotunan muzahara nan biye
👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼