"Allah Yana Saukar Da Mala'iku A Duk Bayan Sallar La'asar !!"



 Daga imam Ja'afar Assadiq A.s. "Yana cewa Hakika Allah yana Saukarda Mala'iku Aduk bayan sallar La'asar na Ranar Alhamis zuwa bayan la'asar Na Ranar Jumu'a Da alkaluman zinare suna Rubuta ladan Masu Salatin Annabi Muhammad da iyalansa Tsarkala.


اللَّهُــم ♡صَل🌸🍃ِّوَسَـــلِّم ♡ وَبَارِك🌸🍃 على ♡ نَبِيِّنَـــا 🌸🍃مُحمَّد ... 🌸🍃

وِأّلَهِ وِصٌحٌبِه أّلابِرأّر 🌸🍃ﷺِ;


Auwal Yusuf Muhammad

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post