KUKAN KURCIYA ZAMANTAKEWA
MA'ASUMAH NIGERIA NEWS UPDATE
Akwai Nagartattun Maza Nagari A wannan zamanin. Haka Kuma Akwai Nagartattun Mata Nagari A wannan zamanin..
Duk wacce take kukan Babu su ko Kuma ko Kuma Wanda yake kukan babusu, to ya binkici kansa itama ta binkici kanta..
Shin itadin Nagartaciyace Mai kyakkyawar Dabi'a a zahir da 6oye haka shima,shin Kai Nagartacce ne Mai kyakkyawar dabi'a?
Ya yanayin kusancinki/ka da Allah (T) da Kuma ibada da Kuma bin umarnin Allah (T) da Kuma yawaita Addu.ar samun Abokin Zama nagari...
Tabbas Allah (T) Yana Amsar addu'ar bayinsa ' Amma Kuma Nagartacciyar mace sabo da nagartaccen namiji akayita, haka shima nagartaccen namiji saboda Nagartacciyar mace akayi Shi..
Abu mafi mushinmancin mu kasance nagari masu koyi da kyakkyawar dabi'a sai Allah (T) yada famana cikin dukkan al.amurranmu..
Allah yasa mukasance nagari Allah Kuma yahada mu da abokan Zama nagari ..
Allahumma salli.Alah Muhammadu wa'Ali muhammad 🌹
Faruq sani kudan ✍️
12/1/2021