Labari da Dumu-Dumi
Shaikh Zakzaky ya sake aikawa da kayan tallafi ga 'yan gudun hijira a karamar hukumar faskari ta jahar katsina, Sheikh Rabi'u Abdullahi funtua shine ya kai kayan ga 'Yan gudun hijirar kayayakin sun hada da barguna, maganin sauro, da magungunan Taipod da Malaria cikakken rahoto yana tafe Insha Allah
Shehu Bele
Allahu SWT ya karawa Sayyid Zakzaky H lafiya.
Ga wasu hotuna daga cikin wanda muka dauko muku