AHLULBAITI SAFINATUNNAJAT: An dakatar da Sheikh Adam Minna daga wa'azi !!!


 

Labari da dumi-duminta, a yaune Talata 29/12/2020 Malaman jihar Niger hadin gwiwar Izala da Tijjaniyya sunhada kai da gwamnatin jihar Niger domin dakile Kiran da Sharif Sheikh Adam Minna yakeyi, don daidaiton Al'umma Kan Tafarkin Ahlubaiti.

Don Tabbatar da kudirin wayennan Azzaluman Malaman. Gwamnatin jihar Niger tayi amfani da karfin Mulki ta dakatar da Babban Shehin Malamin wato (Sharif Sheikh Adam Minna) daga gudanar da wa'azi gabadaya, dakuma Limanci


Kukasance taredamu gobe don Jin yadda Al'amarin yakasance Insha Allah.


@ahlulbaiti Safinatunnajat Foundation (ASNAF)


✡️✡️ ✡️✡️ ✡️✡️


Breaking News.

Today, Tuesday, being 29th, December, 2020.

The Ulamas (Scholars) of Niger State (Both Izala and Tijjaniyya), collaborated with the government of Niger State to stop Sharif Sheikh Adam from his Islamic call on the path of Ahlubayt (the house hold of Prophet Muhammad P.b.u.h) to satisfy the whims and caprices of these unjust Ulamas (scholars), the government of Niger State used it's power to stop this great scholar from public preaches and leading of prayers.

Please, do be with us as the event unfolds...


@ahlulbaiti Safinatunnajat Foundation (ASNAF)

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post