Ma'asumah Nigeria news update.
Fateema kabir katsina (FK²)✍🏻✍🏻✍🏻.
Hadin Ayaba:
Kayan hadi :
Zuma cokali daya
Nunanniyar Ayaba
Za ki bare bawon Ayaba sai ki markada a injin nika (blender ) ta markadu sosai .
Ki zuba zuma cokali daya ki gauraya su su hadu , sannan ki shafa a gashi tun daga karkashin sa har baki ,Ki rufe kan da hular leda (shower cab).
Ummu Radiyyace ......✍🏻✍🏻✍🏻
Tags:
Filin Girke-Girke