Uzairiyya Group Mataimaka Ne Na Sayeed Zakzaky A Zahiri da Badini .



✍✍Sidi Anas isah ismaiI

07086239592


Bismillahi rahamanu rahim 

   Ma'asumah Ku Mika Mana Sakon Mu Ga 'Yan Uwa Wadanda Suka Mana Kyakyawa Fahimta,da Wadanda ke Mana Mummunar Fahimta. 


Da Farko Uzairiyya group wasu bayin allah ne wanda suka hadu acikin daliban sayyed zakzaky suka dunkule suka hadu kamar guri guda (tsintsiya) suke amfani da fikirarsu domin cigaba da zakulo hadafin sayyed zakzaky ga Al'ummar Musulmi mabiyansa da sauran yan uwanmu na sauran dariku domin su bayyanashi ga alummah domin sukara game waye sayyed zakzaky minene gurinsa akanmu da kasarmu baki daya. Wasu suna fassara yan uzairiyya da wata manufa daban damu kanmu bamusanta bah, wanda hakan kuskurene kuma yin abune ba abisa aiki da koyarwar sayyed zakzaky ba.



Uzairiyya group tasamo asaline daga bakunan wadu daga cikinta wanda wasu yan uwa suka sanya mata. Sannan kuma wasu suna ganin cewa uzairiyya group SIDI UZAIRU BADAMASI shine ya kirkireta a'a wannan ba gaskiya bane bilhasalima shikanshi SIDI UZAIRU MAIYAN ALBARKA  saidai gani yayi  ankirkira. Uzairiyya group wasu suna ganin ai yan hada fitinane suna zagin wasu daga cikin amirai kokuma nace wakilan sayyed zakzaky na sauran garuruwa a'a.


Saidai Mu yan uzairiyya bamu yadda dawani ko wata bah tazo ko yazo yace sayyed yace kaza alhali musan waye sayyed zakzaky kuma musan magana da inshi yayita damunji munabinta kuma in kirkirota akai akace yayi damunji zamugane gaskiya sayyed zakzaky baiyi wannan magana bah To anan kowaye yayi wannan magana zamu karyatashi kowaye domin bamu daukar kaskanci game da mutuncin maulanmu sayyed zakzaky ba.


Harkar nan ta addinin musulunci (shi'atu ali) bada jahilci take tohoba da ilimi da hankali  take kafa hujja dashi danhaka batun wai kafassara yan uzairiya dawata manufa wannan kuskurene. Uzairiyya group su wasu alummah ne kuma mabiya sayyed zakzaky wanda basu yadda da wanda zai bata tarbiyan sayyed zakzaky ba acikin Al'ummah. Jahiliyya ta turo yayanta cikin wannan tafiya ta bibiyar iyalan gidan manzon allah domin suzo surusa wannan alummah wanda dama tunkafin kisan gillan zaria da  a kayiwa mabiya zuriyar gidan manzon allah (S) dama akwaisu kuma ansansu dasu akayi wannan dabbancin kuma sune suke bibiyar wannan harka islamiyya haryanzu domin rusata. Yan uzairiyya group sukuma suna bibiyar wadannan security na cikin gida domin sudunga bayyana su ga alummah domin asansu asan aikinsu kuma asan yadda za'a zauna dasu watakila gaba su masu shiryuwane. Aikin da yan uzairiyya sukeyi anan shine suna bayyanawa alummah cewa suwaye malamai dayace abi suwaye basu cancanta abiba. 


Zamucigaba nan kusa insha allah domin jin muhimman abubuwa daga uzairiya group insha allah 


Tare da 

sidi anas isah ismail

(Uzairiyya official).

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post