Kamar Yadda Akasan Jarumar Da Tsagwaron Tsantsar Soyayyar Sayyadah Fateemah (sa) kuma mafi Yawan Wakokin ta Sun Danganci Tsantsar Nuna kauna da Caza Zukatan masoyanta Yauma ta Sanyo Muku Wakoki Guda Biyu KE NAKE GANI da Kuma DIYA GA MA'AIKIN MU, dukkan su wakokine Masu Cike Da Salon Burgewa, Gasunan sauke su a Kasa👇👇👇👇👇
Add caption |
Tags:
Wakokin Harka