Matakin Sheirk Zakzaky da Almajiransa

 


*Son Allah*

_Matakin Sheirk Zakzaky da Almajiransa_


Shin a litattafai ne da fatun baki kawai zamu ji yadda ake tsangwama tare da kyarar duk wani dan'adam da ya tsayu akan dokikin ubanginsa? 



Shekar da jinane hada da kisan wulakanci ga almajirai da yayan cikin shugabana *Sayyid Zakzaky* 😭shi wannan aika-aika a wane fasali zamu saka shi?!



Shin ba an gabatar da qwararun masana laqa da jan sharri a gaban kuliya sun kasa kare da tabbatar da tatsuniyoyin da aka shara a lkcn waki'a ko fadar laifi daya ko hujja akan *Abbah*, a hukumance ma knn!



Malamai kasar nan sun kasa sukar sa  kai tsaye bayan qarairayi da qungurus kan kusu da ake fada! 



Sarakuna da masu madafun iko sun kasa fadar dalilin yaqar sa tun shekaru 41 da suka shude har yau!



Toh kai kuma ka kasa gamsar da zuciyar ka jar yanzu?! kayi imani da an zalunce shi makura amma kana shakku akan wallicinsa?!



Ya Rabb yaushe ne nasara zata riske mu!😭😭😭😭



Maasuma Nigerian News Updates

Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post