@ MA'ASUMAH NIGERIAN NEWS UPDATED @TA YAYA ZA KU SHIRYU ALHALI KUNQI BIN SHIRYAYYEN DA KE SHIRYARWA
Babban dalilin da yasa al'ummar Manzon Allah (S. A. W. W) ta fada cikin baganniya da rudu a bayansa shine barin umarnin da yayi musu. Da ace sun yarda da abinda ya fada musu da basu fada cikin wannan rudani ba, kuma da na yanzu suna kan daidai.
Ya tabbata daga gare shi (S. A. W. W) cewa Imam Ali ne mai shiryawa a bayansa, kuma dukkan mai son shiriya ta hanyarsa (A.S) zai shiryu.
Imam Suyudi ya kawo cikin Tafsir nasa mai suna (DURRUL-MANSUR) ,aya ta 7 cikin Suratul-Ra'ad kamar haka,
👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼
﴿ {وَيَقُولُ الَّذِينَ كَفَرُوا لَوْلَا أُنْزِلَ عَلَيْهِ آَيَةٌ مِنْ رَبِّهِ إِنَّمَا أَنْتَ مُنْذِرٌ وَلِكُلِّ قَوْمٍ هَادٍ (7)} ﴾ ۞۞۞۞۞۞۞
" KUMA KAFIRAI NA CEWA, DON MENENE BA A SAUKAR DA AYA GARE SHI DAGA UBANGIJINSA BA (indai abinda yake fada mana gaskiya ne). (Kace musu) ABIN SANI KAWAI KAI MAI GARGADI NE, KUMA GA KOWACCE JAMA'A AKWAI MAI SHIRYAR DA ITA ."
أخرج ابن جرير وأبو الشيخ، عن قتادة رضي الله عنه في قوله: {ويقول الذين كفروا لولا أنزل عليه آية من ربه} قال: هذا قول مشركي العرب {إنما أنت منذر ولكل قوم هاد} لكل قوم داع يدعوهم إلى الله.
Ibn Jareer da Abu Sheikh sun fitar daga daga Qatadata (R. A) cikin fadinsa :
" KUMA KAFIRAI NA CEWA WAI DON MEYE BA A SAUKAR DA AYA A KANSA DAGA UBANGIJINSA BA ?" Yace, wannan fadin mushirikan larabawa ne,
" ABIN SANI KAI MAI GARGADI NE, KUMA GA KOWACCE JAMA'A AKWAI MAI SHIRYAR DA ITA ." Ga kowacce jama'ah akwai mai kira da yake kiransu zuwa ga Allah. وأخرج ابن جرير وابن أبي حاتم وأبو الشيخ، عن ابن عباس- رضي الله عنهما- {ولكل قوم هاد} قال: داع.
Ibn Jareer da Ibn Abiy Haateem da Abu Sheikh sun fitar daga Ibn Abbas (R. A) : "GA KOWACCE JAMA'AH AKWAI MAI SHIRYARWA ." Yace, " mai yin kira. " وأخرج ابن أبي شيبة وابن جرير وابن المنذر وابن أبي حاتم وأبو الشيخ، عن مجاهد رضي الله عنه في قوله: {إنما أنت منذر ولكل قوم هاد} قال: المنذر، محمد صلى الله عليه وسلم {ولكل قوم هاد} نبي يدعوهم إلى الله.
Ibn Abiy Shaibata da Ibn Jareer da Ibn Munziri da Ibn Abiy Haateem da Abu Shaikh sun fitar daga Mujaheed (R. A) cikin Fadinsa : " ABIN SANI KAI MAI GARGADI NE, KUMA GA KOWACCE JAMA'AH AKWAI MAI SHIRYARWA. " Yace, mai gargadi (shine) Muhammad (S. A. W. W), " KUMA GA KOWACCE JAMA'AH AKWAI MAI SHIRYARWA ." Annabi ne da yake kiransu zuwa ga Allah. وأخرج ابن جرير وابن أبي حاتم، عن سعيد بن جبير رضي الله عنه في قوله: {إنما أنت منذر ولكل قوم هاد} قال: محمد المنذر، والهادي الله عز وجل.
Ibn Jareer da Ibn Abiy Haateem sun fitar daga Sa'ed Bn Jubair (R. A) cikin fadinda (T), " ABIN SANI DAI KAI MAI GARGADI NE, KUMA GA KOWACCE JAMA'AH AKWAI MAI SHIRYARWA. " Yace, Muhammad ne mai gargadi, mai shiryarwa kuma Allah mai girma da daukaka. وأخرج ابن جرير وابن مردويه، عن ابن عباس- رضي الله عنهما- في قوله: {إنما أنت منذر ولكل قوم هاد} قال: المنذر، محمد صلى الله عليه وسلم، والله عز وجل، هادي كل قوم. وفي لفظ؛ رسول الله صلى الله عليه وسلم هو المنذر وهو الهادي.
Ibn Jareer da Ibn Mardawihi sun fitar daga Ibn Abbas (R. A) cikin fadinsa (S. W. A), " ABIN SANI DAI KAI MAI GARGADI NE, KUMA GA KOWACCE JAMA'AH AKWAI MAI SHURYARWA. " Yace, mai gargadi Muhammad ne, kuma Allah mai girma da daukaka mai shiryar da da kowacce jama'ah.
A wani lafazin kuma, kuma Manzon Allah (S. A. W. W) shine mai gargadi kuma shine mai shiryarwa.
ABIN LURA GA MASU HANKALI
Idan muka lura da dukkan riwayoyin nan na sama za muga cewa Sahabbai ne su kayi bayanin ma'anar wannan aya, amma babu nassin daya nuna cewa Annabi (S. A.W.W) ne yayi wannan fassara.
Amma ku biyo mu kadan cikin riwayoyin dake biye don ji daga Manzon Allah (S. A. W. W).
👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼👇🏼 وأخرج ابن جرير عن عكرمة رضي الله عنه وأبي الضحى في قوله: {إنما أنت منذر ولكل قوم هاد} وضع رسول الله صلى الله عليه وسلم يده على صدره فقال: «أنا المنذر، وأومأ بيده على منكب علي رضي الله عنه فقال: أنت الهادي يا علي، بك يهتدي المهتدون من بعدي».
Ibn Jareer ya fitar daga Ikramata (R. A) da Abiy Dhahaak cikin Fadinsa (T) ,
" ABIN SANI KAWAI KAI MAI GARGADI NE, KUMA GA KOWACCE JAMA'AH AKWAI MAI SHIRYARWA ."
Manzon Allah (S. A. W. W) ya dora hannunsa akan qirjinsa yace, " NINE MAI GARGADI ."
Sannan ya dora hannunsa akan kafadar Aliyu (R. A) , " KAINE MAI SHIRYARWA YAA ALIYU, DAKAI NE DUKKAN MAI SHIRYAWA ZAI SHIRYU A BAYANA ." وأخرج ابن مردوية والضياء في المختارة، عن ابن عباس- رضي الله عنهما- في الآية، قال رسول الله صلى الله عليه وسلم: «المنذر أنا والهادي علي بن أبي طالب رضي الله عنه».
Ibn Mardawihi da Dhiyaa'u sun fitar cikin MUKHTARAT daga Ibn Abbas (R. A) game da ayar nan, Manzon Allah (S. A. W. W) yace,
" MAI GARGADI NINE, KUMA MAI SHIRYAWA ALIYU BN ABIY 'DALIB (R. A) ."
وأخرج عبد الله بن أحمد في زوائد المسند، وابن أبي حاتم والطبراني في الأوسط، والحاكم وصححه وابن مردويه وابن عساكر، عن علي بن أبي طالب رضي الله عنه في قوله: {إنما أنت منذر ولكل قوم هاد} قال: رسول الله صلى الله عليه وسلم المنذر، وانا الهادي.
Abdullahi Bn Ahmad ya fitar cikin ZAWA'IDUL-MUSNAD, da Ibn Abiy Haateem da 'Dabarani cikin AWSAAD, da kuma Haakeem kuma suka inganta shi, da Ibn Mardawihi da Ibn Asaakiri, daga Aliyu Bn Abiy 'Dalib (R. A) cikin fadinsa:
" ABIN SANI KAI MAI GARGADI NE, KUMA GA KOWACCE JAMA'AH AKWAI MAI SHIRYARWA ." Yace, " Manzon Allah (S. A. W. W) ne mai gargadi, kuma nine mai shiryarwa ."
وفي لفظ، والهادي: رجل من بني هاشم. يعني نفسه.
A wani lafazin kuma, Mai shiryarwa wani mutum ne daga Banu Haasheem. Yana nufin shi da kansa (K.L.W).
(DURRUL-MANSUR NA IMAM SUYUDI)
To, su wadannan riwayoyi sun tabbata daga Manzon Allah (S. A. W. W) cewa Aliyu ne mai shiryarwa a bayansa, kuma duk mai shiryuwa zai shiryu ne ta hanyarsa (A. S).
Amma kuma duk da wannan bayani na Manzon Allah (S. A. W. W) sai da akayi watsi dashi aka riqi wadanda ba a taba samun gurin da aka ce su shiryayyu ne masu shiryarwa ba. Saboda hakane mutane suka fada cikin halaka.
Daga wakilanmu na Bauchi zone.
Tare da ✍🏼 Ado Isah Guda.
(08126385470)
7th November, 2020/ 21st Rabi'ul-Awwal, 1442.

Tags:
Taskar ilimi