Hotuna: Yadda Aka Gudanar da Taron Cika Shekaru 59 Masu Albarka Na Sheikh Muhammad Mahmoud Turi


 

__Auwal M. Tukur


A jiya Asabar 7/11/2020 ne akai taron tunawa da ranar haihuwar Sheikh Turi a birnin Kano. Yan uwa musulmi almajiran Sayyid Zakzaky (H), na garin Kano da kewaye ne suka shirya wannan taron. 


Kamar kowace shekara Yan uwa almajiran Sayyid Zakzaky suka gudanar da wannan gagarumin taron a muhallin Hussainiyya dake Kano. A unguwar kofar Waika dake a birnin Kano. 


Kamar yadda zaku iya gani yadda taron ya gudana cikin Hotuna. A cigaba da kasan cewa tare da wannan Shafin Mai albarka. Domin kawo muku labarai, hikaya, karatuttukan malamai da kuma ilimi da fasahar zamani.








Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post