DAGA KANO A CIKIN DAREN NAN:- Khatamar Mauludin Manzon (S.W.A).



~Auwal M Tukur

15/11/2020


Yanzu haka dag


a muhallin Hussainiyya dake Kafar waika, Kano. Inda Khatamar Mauludin Manzon Allah (S.A.W) ke gudana  a halin yanzu. 



Kamar yadda zaku iya gani yan uwa Musulim almajiran Sayyid Zakzaky (H) na garin Kano ne. A halin yanzu suke gudanar da Khatamar Mauludin Manzon Allah kamar yadda aka saba a duk shekara.



 Kamar yadda zaku gani a cikin hotuna masu zuwa...


Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post