Wakar Da ta Sauya Zukatan 'Yan Nigeria da Yawa Cikin Awa 12 Da Sakinta A Social media

 

Wakar Fresh Emir Aku Mai Bakin Magana kenan data Tsuma Zukatan 'Yan Nigeria, Tabbas Fresh yayi kokari matuka 

KANA SON ASAKA  TAKA WAKAR KO BIDIYON KA KO WA'AZOJIN MALAMAN KU A WANNAN SHAFIN MAI TARIN ALBARKA??


1- Maasuma.Com.ng a yanzu yazama kampani me zaman kansa wanda Ba kamar ragowar wbsite ba MA'ASUMAH yana daya daga cikin site guda goma da suka shahara a Arewacin Nigeria , kai bama iya Nigeria har makotan kashashe kamar su Nijar ,chadi , Mali , kamaru , Sudan da sauran kashashen da ake amfani da yaran hausa.

Idan aka dorama wakarka ko video ko labari ko comedy zai kasance a kan website namu da kuma kan google da rogowar mahangar samun  labarai yayinda anasa sunan ka zaa sameta.

Shine mutane zasu samu damar samun wakokinka cikin sauki musamman wanda suke kasashen waje dama na gida najeriya.


2-Wakokinka zasu shiga inda baka taba tunanin za suje ba kuma da izinin Allah zaka fito kowa yasanka idan Allah yayi kuma idan kanayiwa mutane abinda suke buqata acikin wakokinka, Ko Kuma Kuna Isar da Sako Fiye yadda yakamata A Masu Wakokin Bege Da Sauran su.


Musamman mu mawakan hausa, Ba mu iya bada wakokinmu ga masu shafin yanar gizo domin su tallatamana su ga jama’a.


_Tallata wakoki a shafin yanar gizo yana da m

Muhimmanci ga mawaka kuma zai baka kwarin gwaiwar wajan fitar da wakoki Domin Sako Na Isa Inda yakamata, kuma ga hakane idan Yan kasuwa sukaji mutane na son wakokinka zasu nemeka domin suyi album din wakokinka.


4-Saboda rashin tallata wakoki Yasa Mafi Yawan Mawakan mu ba a sansuba kuma gashi sun iya waka Sun kware Fiye da Yadda ake Tunane.


Domin Tallata Maka Wakar ka Zaka Iya Turo Mana Wakar ka Ta WhatsApp ta Wannan Number 08149993999  ko ta Email Din Wakilinmu mdanmasaniskff@gmail.com


Sunanka:


Sunan Wakar:


Photon ka:-


Mungode da Ziyartar Shafin Ma'asumah


DOMIN CIGABA DA SAMUN LABARANMU KU BIYO A SHAFUKAN SADA ZUMUNTA NA 

@FACEBOOK: 
https://web.facebook.com/Maasuma.com.ng/

@TWITTER: https://twitter.com/MaasumahNews/

DOMIN BAMU SHAWARA KO AIKO MANA DA LABARI KUYI MAGANA TA ADRESHIN

@EMAIL: maasumalabari@gmail.com





Post a Comment


Yi Comment domin ka bayyana ra'ayinka akan wannan labarin anan akasa

Previous Post Next Post