Malan zakxaky shehin malamin addini ne Wanda yayi kaurin suna a duniya Baki daya.
Sunansa Ibrahim zakxaky ne matarsa malama zeenatuddin Ibrahim.
Yaransa 9 ne 2 Mata 7 maza.
Suna rayuwansu chikin hidimtawa addinin Allah a da dakewa da jurewa shekara ta dubu biyu da Sha hudu ne (2014) ne wajen muzaharan kin aminchewa da zaluntar al'ummar Palestine goodluck ebele janathon ya kashema sayyid zakxaky yayansa hazikae Kuma jarumae guda uku Ahmad, Hameed,Mahmoud, da mabiyansa
Wannan kisa ya girgiza duk wani matashi ko matashiya dake chikin mu.
Kae har a chikin mutanen garima kisannan ya girgiza su.
Saboda matasa ne masu bawa wannan addini din gudunmawa sudin masu kwazo
ne Kuma masu jajurchewa ne sannan sudin farinchikin maulana sayyid zakxaky ne.
Jim kadan da shekara daya da ta'addanchin janathon buhari (L) ya aewatar Mana da aekin da tsawon shekara biyar Amma har yanxu muna zubar da hawayenmu.
2015 ne jami'an tsaro karkashin umarnin gen Muhammad buhari (L) karkashin umarnin America da Israel da saudiyya suka afkawa malan zakxaky a gidansa dake gyallesu sannan suka afkawa Yan uwan dake hussaeniya suka Kuma farmaki wasu Yan uwan dake darur rahma makabartar shahidanmu.
Wa'eyazubilla sojojin Nigeria sun kashe mutane sama da dubu +1000 sannan suka kone gawa suka yima gawarwakin mu ramukan bae daya suka bizne batare da yimusu wanka da sallah kamar yanda addinin Allah ya tanadar ba.
Suka kone yayar shaekh zakxaky da ranta Tana kuka tana fadar kubarni Naga Dan uwana Amma kash! Suka sama dakin datake wuta.
Suka qarasa kashe yaran sa guda uku da suka rage suka harbeshi a sassan jikinsa suka suka harbi matarsa a gabansa suka jashi takan gawar yayansa da almajiran sa suka rushe Masa gida suka kone suka harbe kowa na chiki.
Sannan suka kashe sa Amma Allah ta'ala ya tayar da abunsa.
Suke tsare dashi tsawon shekara biyar ba tare da wani laefi ba.
Sannan suka shigar dashi Kara a high court dake Abuja inda kotu ta wanke sayyid zakxaky tasss, yakuma che a biyashi diyya a Gina Masa gida a duk Inda yakeso Amma dayake sudin bamasu bin umarnin Allah bane balle umarnin kotu sae suka ki sakanshi Kuma ana gani anyi shiru.
Sukuma Yan Nigeria talakawa da masu kudi manya da yara maza da Mata da malamai da kowa sae suka saka Ido ana zaluntar mazlumin malamin Amma ko ajikinsu Yan arewa tabbas sun zama tamkar dabbobin da Basu San chiwon kansu ba.
Bayan waqi'ar zariya munshiga chikin tashin hankali Wanda Yan arewa abokan rayuwarmu suka dinga Mana suka dinga zaginmu suna aebata mu Kae har yazamana idan anga Dan shi'a zakaji ana fadar kamashi burtae!
Sae wasu kalilan din matasa suka tare a birnin tarayya Abuja Dan Neman yanchin jagoranmu suke bayyana a tituna suna fada da murya daya chewa a saki shaekh zakxaky duk wata doka data amsa doka duka sun karya sun zubar da jininmu a human rights Kae har a federal secteria sun zubar da jini saboda kiyayya amma muzahara a Abuja ba dashi abunda mukeso kawae shine ku saki sayyida shida matarshi.
Kunyi babban kuskure dayazama karshen matakinku kisa mu a tarbiyanmu koya chikinmu yasan akwae kamu da kisa saboda munsan tarihin imam musal kazeem sannan musan tarihin imam hussaen shima a'ada sun kasheshi ya sadaukarwa addinin Allah jinisa sannan imam musal kazeem yayi zaman jami'ar Annabi Yusuf.
Babu gudu babu jada baya har ku kashemu muna hanyar Ahlul baeti mu Kira mukeyi kukuma kisa kukeyi to wallahy kusani mune zamuyi nasara.
Kamar yanda Ali bn Abu dhalib a badar baibar rasulu ba to insha Allah muma zamu Kare Abba zamu bada rae da jini wurin Kare zakxaky.
Ina kuke rijalullah?
Wallahy qa'eem Yana kallonmu Kuma sayyid Ahmad samfur ne a garemu Imam Mahdi Yana ganin motsinmu wallahy mu zamuyo nasara samfur garemu shahidin qarni.
(Walillahil izzati wa rasulihi Wal muminun)
Allah ya datar damu Allah ya nuna mana lokachin da tutar la'ilaha illallahu Muhammadur-rasulullah zata filfila a kasarnan
Wasallahu Ala Muhammad wa Alihi dayyibinad-dahirin😔
#FREE ZAKXAKY
#DEATH TO BUHARI
#DEATH TO AMERICAN
#DEATH TO ISRAEL
#JUSTICE FOR ZAKZAKY
#WE DEMAND JUSTICE.